I'm in a competition wit no one I run my own race I hav no desire to play d game of being beta dan any1 in anyway shape or form I just aim to improve to beta
1/2
Allah ya jiqan Goni Abdurrahman Adam Shu'aibu, kafin Rasuwar sa shine Mai jawa Dr. Muhammad Sani Umar R/Lemo Baqi a Tafsirin G/Qaya tun daga Shakarar 2009 zuwa 2020.
Kuma shine Babban Limamin Masallaci Asibitin Makka dake G/Qaya Kano.
Ya Rasu yabar Matar Aure 1 da Yara 5