Passionate activist, Business lover, author, founder: Good Governance Youth Development and Sustainability (GOGYODS). Positive mind!
Mail:[email protected]
@khalil_skyman Ai in baka yi aure ba zaka ta ganin mata kala daban-daban. Amman in ka yi aure komai. Kyan matar Idan ta maka shirme bazaka tuna kyan ba ma sai ka ji kamar ta tafi gida.
Kawai Ka yi addua’ar samun mai Wannan halin
1. Trbiya mai kyau
2. Kunya
3. Hkuri/Juriya
4. Rikon Amana/kai