KDSG has allocated 4,359 plots of land and issued 51,032 Certificates of Occupancy since 2017. It is proud of the quality and number of persons who have applied for land in Kaduna. It is concrete evidence that major investments in improving this city are being noted and embraced.
Abinda ya gabata tamkar mafarki ne, abinda ake muradi (nan gaba) gaibu ne. Amma a tare da kai, kana da sa'a (hour) wanda shi ne lokacin da kake ciki (yanzu)
#kukankurciya
Kada ka damu kan ka cewa sai kowa ya yarda da kai. Annabawan Allah ma ba su iya cimma haka ba.
Wanda yake kaunarka zai kalli abin da ka yi, ya ga ya yi kyau, wanda ba ya kaunar ka kuwa zai ga mai kyau daga gareka, amma ya ga ya kai karshen muni.
Kada jin dadin wani Ya tsone ma ido. Ba ka san abinda ya rasa ba kafin Allah ya bashi ni'imar dayake cikin ta. Kada damuwar ka ta tada hankalin ka. Ba ka san
alherin da zata jawo maka ba.
Idan kana so ka san yadda duniya za ta kasance bayan mutuwar ka, to ka dube ta bayan mutuwar wani naka. Za ka ga yadda masoya ke manta masoyan su. To, sai ka mayar da duk rayuwar ka wajen bin Allah da Neman Yardar Sa.
Ya Allah, ka yarda damu ba don halin mu ba.
Na fahimci cewa mutane zasu iya manta me ka fada da kuma qbinda ka aikata. Amma baza su manta abin da ka yi musu ba... musamman sharri
Dan uwa yi kokari ka kyautata mu'amalarka da mutane.
@KADGIS_KDSG On behalf of the Director General and the entire management and staff of KADGIS wish His Excellency, our dear Governor, Mallam Nasir Ahmed El-Rufa'i a very happy birthday and many returns of tnis beautiful day, as you continue to lead us to greater heights.
Ya Allah Ka ciyar da mu daga halal cikin neman mu. Kasa albarka a cikin al'amuran mu. Ka biya mana bukatun mu na alkhairi. Ka kare mu daga dukkan fitinu da musibu. Ka tsare mu daga sharrin mutane da aljannu. Ka fishshe mu jin kunyar duniya da lahira.
Ameen!
@KADGIS_KDSG@Sir_Yahayq Furthermore, people are encouraged to make proper searches on the title documents and other planning standards and regulations affecting any land before purchase. This is to ensure that your intended investment is protected ab initio.
UPDATE: KADGIS has commenced conveyance of Executed C of Os, offers of grants and initial/ground rent bills as well as other Land Transaction Documents while observing all health and safety advisories. #KudostogovElrufai@elrufai@DrHadiza@Dattijo@KadunaFacts_