Da farko na ษauka wani garin ne babu lafiya, ashe Sheikh Guruntum ne ya je Dutse Jigawa State, karatu.
A hakan ma ba a yi sanarwa a media ba irin bazatan nan aka yi.
Habibi!!!โ๏ธ๐ญ๐ฅโค๏ธ
Open latter to @PeterObi PO
Katsina state Obidient, Kwankwasiyya Movement and @NigeriaNDCHQ finish the assignment given to us, it time to come to katsina and answer questions from the common people and the Emirates Council.
Thanks to Emir of katsina the warm welcome and advice.
โ Seyi Tinubu reportedly went to Kwankwasoโs Abuja residence, knelt before him and pleaded: โPlease, help my father.โ
Kwankwaso initially agreed to meet President Tinubu on Wednesday, but reportedly travelled to China instead, despite several efforts to persuade him to reconsider.
Even former Defence Minister Badaru and FCT Minister Nyesom Wike reportedly offered to step aside to accommodate him, but he still refused.โ
โ Hon. Mustapha Buhari Bakwana
๐ How to perform Umrah โ step by step
1๏ธโฃ Ihram โ ghusl, put on the ihram, make your intention, recite the Talbiyah
2๏ธโฃ Tawaf โ 7 rounds around the Kaaba, starting at the Black Stone
3๏ธโฃ Prayer โ 2 rakสฟahs behind Maqam Ibrahim, then drink Zamzam
4๏ธโฃ Saสฟi โ 7 laps between Safa and Marwa
5๏ธโฃ Halq or Taqsir โ shave or shorten the hair
๐คฒ May Allah accept your Umrah.
๐ Save this video and share it with someone going to Umrah soon!
๐ Sources: Sahih al-Bukhari 1549 โข Sunan Abi Dawud 1892 โข Quran 2:158, 2:201
Abdul Turaki exposed Dan Bello @BelloGaladanchi and sharfaddeen on how theyโre supporting Tinubu behind the scenes. Kaiiiiii mutanen nan sun bani mamaki wallahi ๐ญ๐
Maciya amana๐ญ!
Idan kana so ka kasance cikin mutanen da suke tashi cikin dare domin Qiyamul Laili da neman kusanci da Ubangiji tare da neman a bude maka kofofin arzikin duniya da lahira yana da kyau ka lura da wasu abubuwa guda biyar.
Duk da cewa wasu suna ganin tashi cikin dare aiki ne mai wahala gare su, wani idan ya fara sai ya daina ko ya gagara dorewa akai, wani ya dinga tsallake. Ina so mu sani cewa Qiyamul Laili ba Ibadar Ustazai ko Malamai kadai bane, duk wanda yake son wani abu a wajen Allah toh this is the easiest way gaskiya.
1. Abu na farko, ka tsarkake zuciyar ka, kayi domin Allah, kada ka tashi cikin dare kayi Ibada kuma kazo kana bada labari wa mutane ko kana gaya muku kai mai kokari ne ko kai mutumin kirki ne.
2. Na biyu, ka kalli commitments dinka, aiyukan da kake yi, yaya za kayi ka dinga yin Qiyamul Laili ba tare da ka makara zuwa makaranta ko office ko kasuwa da safe ba. A nan zaka duba kana da damar da zaka yi baccin rana? kana da damar da zaka huta da rana domin ka iya tashi cikin dare?
Duk sai ka auna wannan kaga me zaka iya, kada ka dauki abinda zai baka wahala, kada ka dauki abinda zai hana aiwatar da wasu abubuwan da suke ginshiki wajen gina rayuwar ka, kamar students dake university ko Polytechnic ko FCE yayi Qiyamul Laili kuma ya gagara zuwa class ko ya gagara yin karatun C.A ko exams. Duk sai ka auna wannan.
3. Abu na uku, ka takaita zunubi, laifi ko sabon da kake yi, kai kafi kowa sanin kanka, ka rage idan ba zaka iya dainawa duka ba. Domin wasu Malamai sunce zunubbai sukan danne mutum su hana shi tashi da daddare, ko mutum yayi bacci da rana sai kaga ya gagara tashi da daddare sai yaji bacci da gajiya mai tsanani, suka ce zunubi ne kawai yake danne mutum.
4. Na hudu, ka kasafta Qiyamul Lailin ka a dare kamar haka;
Wani zai iya tashi tun karfe 1 har Asubah yana Ibada, idan zaka iya haka kayi. Idan kuma ba zaka iya ba sai ka tashi kamar Awa daya kafin sallar Asubah.
A cikin Awa dayan nan kayi kokari kayi sallah kamar na Minti 30, tsayuwar tafi yawa, domin Qiyamul Lailin kenan, tsayuwar ake tafi yawa.
Sai ka dawo kayi ta zikirori, Salatin Manzon Allah, Istigfar da sauran kalmomin da Allah yake so, misali;
Ana so ka dinga sanya Mintoci wajen yin Azkaar dinaka, ba wai ka dinga kirga adadin Azkaar din ba, misali;
Sai kace daga karfe 4:30am zuwa karfe 4:40 zaka yi ta yin "Laa ilaha illallah" ne kawai, kada ka kirga adadin, kayi tayi har sai kayi Minti 10, daga nan sai ka dauki "Allahu Akbar", kayi shi daga 4:40am zuwa 4:50am.
Idan kaga saura Minti 15 a shiga sallah sai ka dauki "Astagfirullah" ko duk wani nau'i na Istigfar kayi tayi ya zaka shine karfe.
5. Na karshe sai ka daga hannu kayi ta addu'a, duk wata bukatan da kake so a wajen Allah ka roka, ka roka ma iyaye, abokai, yayan ka, yan uwa, kasar ka, jihar ka, garin ku da yankin ka.
Daga nan sai ka tafi zuwa Masallaci domin Sallar Asubah, idan ka dawo kana da damar yin bacci sai kayi baccin babu wanda yace Haram ne idan jikin ka yana bukatan bacci a lokacin.
Allah ya karba mana yasa mu dace.