@jrnaib2 Low-key didn't you know that akwai irin mu da yawa wanda bazamu fito irin wannan ba, but abba mukeyi, kudai da kuke yan abi yarima asha kida sai kuyi tayi, but mu nagartacce xamuyi, ku jira lokaci,
@zyainy Kuda kuke kauye kune kuka dauke shi a matsayin yayi, amma mu nan its just a sun cap, muna amfani dashi ne wajan kare rana, to ease our hustle, instead of asking for urgent 2k๐๐๐