Wlh tallahi duk Wanda yake zagin kano ko yan garin kano, batare da yan garin sun masa komai ba koh, toh wlh hassada ya kewa garin ko yan garin.
Ita kuma kano ta zamo uwa a Arewacin nigeria, babu garin da mutum zaije a Arewa a soshi, ba tsana, ba kyara, ba hassada wlh irin kano.
Indai wanan da gaske shi din ya fada, to wlh Malam isa Ali pantami bai taba birgen, irin yanzu da naga vedio din nan ba.
Gombe Allah yayizabi mafi Alkhairi.๐คฒ
Idan mlm shine wanda yafi cancanta Allah yabashi, idan kuma jamilu governor ne to shima Allah yabashi.๐คฒ