Lokaci yayi mu gina tattalin arzikin mu na Arewa da fasahar zamani 🔥🚀
Muna da albarkatu, muna da basira — abin da muke bukata shine haɗin kai da ilimi 💯✅
Arewa Crypto Community (#ACC) na tafe da sauyi mai girma:🙏✅
Koyar da crypto da blockchain da Hausa.🔥🔥🚀
Samar da dama ga matasa su fahimci yadda za su samu kudi halal ta hanyar digital assets.✅
Taimaka wa juna da bayanai da dabaru masu amfani.😊💯
Idan kai matashi ne daga Arewa da kake son ka daina zaman jiran gwamnati, ka nemi ilimi, ka gina kanka
Shiga cikinmu yanzu:
@YaseenaTech@acc_community
#ArewaCryptoCommunity #CryptoHausa #Blockchain #ACC #ArewaYouth #DigitalArewa @Abba_kakaa@creptosolutions@fuchaweb3@KB_CRIPTO@sar_kiiiiii Mu hada kai mu gina gobe mai haske
“Mafi muni daga cikin tozarci an riga an yi wa Arewa.
Wannan abin da muke gani, ta’addanci ne karara—inda suke lalata da ɗaya daga cikin matan da suka yi garkuwa da su.😓
Shin akwai wani irin tozarci da ya rage da ba a yi wa Arewa ba?
Wannan lamari alama ce ta tabarbarewar al’umma da kuma kusantar rushewarta idan ba a dauki mataki ba.”
Allah ya kawo mana karshen wannan zalincin
Am feeling better now and i have successfully picked my nomination form to contest for member house of Assembly in the upcoming election 2027.
your prayers needed
🕌 Jumu’at Mubarak ✨
Rayuwa ba ta canzawa cikin dare ɗaya
Amma ƙananan matakan da kake ɗauka kullum suna gina makomarka
Ka ci gaba da koyo
Ka ci gaba da haƙuri
Ka ci gaba da addu’a 🤲
Wata rana zaka waiwaya ka gane cewa duk wahalar da ka sha tana da amfani
#JummahMubarak #Crypto #Blockchain #YaseenaTech
@KB_CRIPTO babban ƙarfi ne. Muna yi maka fatan alkhairi a duk inda rayuwa za ta kai ka gaba.
Allah ya saka da alkhairi bisa duk ƙoƙarin da ka yi wa community, ya kuma ba Dramiru1 hikima da nasara wajen ci gaba da tafiyar da ACC.
ACC ba zai manta da gudummawar ka ba ❤️
@KB_CRIPTO Nagode sosai KB-Crypto bisa jajircewa, hangen nesa da foundation ɗin da ka gina wa ACC. Ka haɗa mutane da yawa ƙarƙashin manufa ɗaya ta ilimi, haɗin kai da cigaban crypto a Arewa.
Leadership ba wai kasancewa a gaba kullum ba ne, wani lokacin sanin lokacin da za a ba wasu dama ma
Gm crypto believers, I hope now you'll understand why I am on this ride, even am not feeling well but I try save my community, this is the first leg. Second leg on the way We'll be back to this tweet🤝 save your bags
KBcripto🤞