Kiri-Kiri A Gaban Peter Obi; Malam Ya Yi Addu'a Duk Wanda Ba Zai Zamewa Najeriya Alkhairi Ba Allah Yasa Ya Mutu Kafin Zabe,Cewar AlΖali Salihu Zaria
https://t.co/KGlVx9bMnq
PDP G5 Za ta Marawa Tinubu Baya A 2027 β Ortom
Kungiyar G5, ta gwamnoni biyar a cikin PDP, ta ki amincewa da Atiku Abubakar a matsayin dan takarar shugaban kasa na jamβiyyar
G5 ba su yi nadamar goyon bayan nasarar Tinubu a zaben da ya gabata ba
https://t.co/L5FSepT0gn