@Gassol0001 Banga kuskure ko kadan a maganar sa ba wlh. Kuma maganar addini a Arewa, duk duniya ba inda ake Musulunci irin namu sabida yacce a ka kashe mu da yaudarar mu da sunan addini. Daga Saudai Arabia har kasashen yamma ba inda ake rayuwar dabbobi irin Arewa.
@Abdul_Ahmad_ Duk wanda ka ji yana yaɗa irin wannan ƙiyayyar, da yawa daga cikin masu alaƙa da wannan ƙungiyar ce ta “IZALA” ba su san zaman lafiya.
Nigeria needs tougher laws against people who spread this kind of hatred. Otherwise, we will continue to witness terrorism. Allah ya tsare mu.
@Ahmad_Gogel Zama Dan Izala kake nufi ko bin Sunnar ma aiki. Don abu biyu ne.
Idan zama dan Izala kake nufi, wlh gwara barin Musulunci ko zama Terrorist, Allah kantsaremu ya Rabb!!!!!
@Khady_Bamalli Ki fada wa shi brothern naki cewa akwai yar Bunsuru da babban riga a Bauchi yafara da ita don samun kaifin hadda kafin isowarsa Abuja, pls.
@AminuBaraza@el_uthmaan Ai babu matsiyata yan iska kamar masu yada ta’addanci. Duk inda ake ta’addanci ka bincika za kaga yan karyar sunna ne! Kun addabi kowa da sunan addini. Ba kusan zaman lafiya yan iska. In banda shishshigi da ta dazaune tsaye ina ruwanka da kasan wasu da shugaban su. Terrorist ppl!