Lokacin da aka sauke ka daga muƙamin (Chief of defense staff) yan 9ja da yawa sunyi baƙinciki musamman talakawa, saboda adalcinka da ƙoƙarin aiki
Yanzu Alh yadawo dakai a matsayin babban ministan tsaro, saboda haka ka ƙara ƙarfi tare da tabbatarda share hawayen talakawa masoyana
@RasheederhB Ba yonxu yakamata kice kinasonsu mu yerda ba sai lokacinda sukashiga rashen kudi kuma sunci bashinki sanan zakice u love your costumers sai mubaki amsa daidaida comment taki eheyyy😂😂😂
Maganin matan yonxu. Mace ko waye ubanta a Nigeria bata dauri daya wlh. Duk abunda kake nema a wajenta kasamu in kuma kariya ne inajiranku a comment 😂😂