Haram ya fi wahala a karon farko.
Daga nan sai ya fara sauki.
A hankali ka saba da shi.
Daga nan sai ka fara jin dadinsa.
Bayan haka sai a rufe zauciyarka; sam ka daina ganin munin sa.
Daga nan sai ka shiga neman wani zunubi na daban.
Mu kiyayi Zunubi tun da farko
💰$10,000 GIVEAWAY💰
To celebrate hitting 2M followers on Twitter, we're giving you the chance to win up to $5,000!
📲 Complete simple tasks to enter
🗣️ Tell your friends to increase your chances
Go go go ⬇️
https://t.co/WJ8LAJ8xA4
Qur'an & Sunnah Foundation
As-salamu Alaykum Warahmatullahi Wabarkatuhu,
wannan zaure ne domin yada karatuttukan Maluman Sunnah, na rubutu, na kallo, na sauraro (murya)pdf, da kuma link's.
https://t.co/aNtkI9o5p1
As-salamu Alaykum Warahmatullahi Wabarkatuhu,
wannan zaure ne domin yada karatuttukan Maluman Sunnah, na rubutu, na kallo, na sauraro (murya) pdf, da kuma link's.
Follow this link to join my WhatsApp group: https://t.co/KcQeNAIUsC
As-salamu Alaykum Warahmatullahi Wabarkatuhu,
wannan zaure ne domin yada karatuttukan Maluman Sunnah, na rubutu, na kallo, na sauraro (murya)pdf, da kuma link's.
Follow this link to join my WhatsApp group: https://t.co/EITyTAnXTd
As-salamu Alaykum Warahmatullahi Wabarkatuhu,
wannan zaure ne domin yada karatuttukan Maluman Sunnah, na rubutu, na kallo, na sauraro (murya)pdf, da kuma link's.
https://t.co/fqbPU3lk1a
As-salamu Alaykum Warahmatullahi Wabarkatuhu,
wannan zaure ne domin yada karatuttukan Maluman Sunnah, na rubutu, na kallo, na sauraro (murya)pdf, da kuma link's.👇👇
https://t.co/KVxmMGaDAl
Innalillahi wa inna ilaihi raaji'un!
Ruwa Yaci Alaramma mahaddacin Al-qur'ani a Gombe
Ruwan sama kamar da bakin kwarya ya tafi da abokin mu Alaramma Bello Musa a cikin mota kirar Honda Civic a cikin wannan dare bayan yaja sallar Tarawihi a masallaci.