I got a text!!
Let's just say your workflow found its perfect match.
Get to know the Bob Shell: AI-powered coding and automation directly to your terminal: https://t.co/a9j3LAlAXX
Today, we're publishing State of Quantum 2026, our fourth annual report, in partnership with @QuantumDaily
Capital now follows proof, not promise. Quantum firms raised $8.3 billion in 2025, nearly five times the prior year.
More: https://t.co/mJ48xqo6NT
Da farko, duk wanda yake da kishin Najeriya ba zai yi shiru kan matsalar rashin tsaro da ke addabar ฦasa ba, kuma ba zai hana wasu bayyana damuwarsu a kai ba. Rashin tausayi da fifita son rai ko zama karen en siyasa , da fifita son rai fiye da muradun alโumma ba abin alfahari ba ne. Ka kasance mai kishin ฦasarka, ka daina fifita siyasa a kan gaskiya, sannan ka ji tsoron Allah a cikin duk abin da kake yi @kahuturarara
@Musab_y_agric Mu talakawa Muna Nan Muna Shan wahala gun Shugabanni, Ba ta inda zamusa kanmu, ga Economy ga Tsaro, Muna zaune Sai yanda akayi Damu, Amma kaji Wani kawai Sai yazo yace
"Wai mune matsalan Arewa"
โข Oya
now, Ta Ina?
Na mad people full social Media.
@Sadeeq_Malo Mu talakawa Muna Nan Muna Shan wahala gun Shugabanni, Ba ta inda zamusa kanmu, ga Economy ga Tsaro, Muna zaune Sai yanda akayi Damu, Amma kaji Wani kawai Sai yazo yace
"Wai mune matsalan Arewa"
โข Oya
now, Ta Ina?
Na mad people full social Media.