Kin matsa da kina son aure,bayan ba abinda kika raga ma mijin ki Wanda zai kalle ki yaji ya auro mace ta gari.
Tsiraici baya kawo mijin aure.
Allah ya sa mu gane.
@Sheikh_Wizdeen Tab allaji, wallahi Sai ka hada da adduar iyaye, na rantse ma da Allah Sai kafara ka gane abin ba sauki, kaga macce Kamar ta Allah Amma Sai a slow. Allah ya sa adace ka dage da addua kawai. Kamar yadda kaji suna fada mace ta gari tafi million wuyar samu haka yake.
@bbchausa Ubanwa ke Kai hare hare? Kaji munafurci ko? Allah ya Mana katangar karfe tsakanin mu da ku azzalumai kawai yanzu ne kuka gano Ana Kai hare hare.