@AbbaM_Abiyos Na rantse da Allah sauke nauyin auren da muke wlh summa tallahi rabinsa Kafiran da kuke Nema kuyi koyi dasu basa yi, kaje kudun ka gani miji Bazai bawa mace abinci ba ita zata fita Nema Kuma ta kawo masa taci Kuma tana masa Hauka yasha giya yaci ubanta Kuma haka gobe Zara bashi