Ba kowa ne yake daukar wa iyayensa fansa ba, sai wanda yasan darajarsu da kimarsu, Allah yasa mu zama ya’ya nagari masu kare mutuncinsu har bayan ranmu.
Kano har yanzu tana nan a yanda magabata suka tsarata da tushen ilimi bisa tsoron Allah da ikhlasi,shi yasa wadannan yaran yan karagade din,duk rawar kafar da suke da sunan ilimi,ba zaka taba samu suna hakkewa tijjanawa kai tsaye a fannin ilimi ba,domin ruwan ba saan kwando bane.
Marigayi Alh Ado Bayero Tareda Magajinsa Wanda Ya Kare Masa Mutuncinsa A Lokacin Da Ya Keda Rai Har Zuwa Yanzu Bayan Da Allah Ya Karbi Rayuwarsa. Allah Ya Saka Masa Da Alheri, Allah Ya Kara Bashi Nasara, Allah Ya Kare Mutuncin Gidan Dabo, Allah Ya Jaa Zamanin Sarki Khalifa✊