Get the 6Kva Lithium Compact Plan for ₦3.6M!
Save up to ₦1.8M (50% deposit) for instant installation, then spread the rest over 9 months at 0% interest.
Power your AC, fridge, pumping machine and more seamlessly!
Shugaban Amurka Donald Trump ya bayyana cewa akwai yiwuwar Amurka ta ƙaddamar da hare-hare masu zafi a daren yau, sannan ya ƙara da cewa Amurka za ta iya sake datse hanyoyin sufurin ruwan Iran.
Ƙarin bayani - https://t.co/eLEWaZTFFf
Shugaban Amurka Donald Trump ya sake nanata cewa duk wani kuɗin Iran da za a saki sanadiyyar ɗage takunkumai da gwamnatin Amurka ta yi, za a tura kuɗin ne zuwa cikin wani asusu na musamman wanda ke ƙarƙashin kulawar Amurkar.
Ƙarin bayani - https://t.co/flq6WGaWNa
A baya, Netanyahu ya gina sunansa a matsayin jagora mai kusanci da Amurka, amma wannan yarjejeniyar ta nuna kamar an kau da shi gefe daga manyan shawarwari, lamarin da ya janyo suka daga cikin gida da waje.
Ƙarin bayani - https://t.co/IRma5JjxSY