Assalamu Alaikum Warahmatullahi Wabarakatuhu.
Ina miƙa saƙon godiya ta musamman ga shugabanni, mambobi, da daukacin iyalan jam’iyyar Nigeria Democratic Congress (NDC) bisa amincewa da kuma babban ƙwarin gwiwar da suka nuna mini ta hanyar wannan naɗi.
Ina matuƙar farin ciki da wannan dama, kuma ina kallon ta a matsayin babban nauyi da kira na hidima, tare da damar bayar da gudummawa wajen cimma manufofin jam’iyyarmu, musamman a fannin bunƙasa harkokin kasuwanci, ƙirƙire-ƙirƙire da samar da damammaki ga al’ummarmu.
Ina fatan yin aiki kafada da kafada da shugabanni da sauran mambobin jam’iyyar, tare da yin alƙawarin sadaukarwa, biyayya da cikakken jajircewa wajen sauke wannan nauyi da aka ɗora mini.
Tare za mu gina NDC mai ƙarfi, mu farfaɗo da fata da kwarin gwiwar al’ummarmu, mu ƙarfafa matasanmu, tare da samar da tubalin ci gaba da al’umma za su yi alfahari da shi har tsawon zamani. Nasarar wannan tafiya tana hannunmu baki ɗaya!
Allah Ya taimaki NDC, Ya kuma ba mu ikon sauke nauyin da aka ɗora mana. Amin.
I look forward to the journey ahead, and I pledge my dedication, loyalty, and unwavering commitment to delivering on this responsibility.
Together, let us build a stronger NDC. The journey to greater heights begins with us.
God bless the NDC! .. and, God bless Nigeria.
Peace, Mercy, and Blessings of Allah be upon you all.
I am grateful to the leadership and entire NDC family for the confidence reposed in me through this appointment. A call to service,an opportunity to contribute meaningfully to our party’s vision of entrepreneurship & progress.
I wish to sincerely express gratitude to all stakeholders within the Kwankwasiyya Dala Faction for the warm reception and honour accorded to me. Alhamdulillah, taro yayi kyau sosai, kuma an karramani ƙwarai. Ina matuƙar godiya ga girmamawa da kyakkyawar mu’amalar da aka nunamin..
Welcome to Twitter, my brother, Hon. Ali Adakawa (@AMadakaw)!
Hon. Ali is the NDC candidate for Dala State Constituency seat in the Kano State House of Assembly. Wishing you a great journey on this platform and beyond!