@whitenigerian@Lawanjr1@Iampredominant Assalamualaikum
My name is Abdulrashid Suleiman and I am from kebbi state,
My favorite Nigeria food is pounded yam and egusi soup.
Fitaccen malamin addinin Musulunci Sheikh Ibrahim Khalil ya yi kira ga al'umma da su kasance masu juriya kan bautar Allah ba tare da barin wani yanayi ko abin da mutane suka yi musu ya hana su ci gaba da ibada ba.
#PremierRadio#KanoPolitics#BreakingNews
@bapphah Amma kuma Bakuji Dadi ba saboda yanzu za'a yi wazifa inda Baku so ayi ta,Allah Mai Girman Koh Mai nace ka abun da Allah ya kaddarta shi zai faru
Wadannan sune wakilan da zasu wakilci Najeriya a gasar karatun Alqur'ani na duniya na sarki Abdul'aziz dake kasar Saudiyya na Bana 2026..
A musu fatan Alheri..🤲
Masu karyan sunnah dai,sannan Nan wannan jahili triumph din Ina yasan larabcin da zai iya karanta jawahirul ma'ani,ai ba dakikai ki fassara shi ba,yin kokarin fassara abun da baka sani ba toh tada fittina ne,Amma kuyi ku gani idan zaku iya,ranar da ya fara ranan zaiji kunya
Sako Zuwa Ga Farfesa Mansur Isa Yelwa Da Sauran Daliban Ahlus Sunnah dake ATBU .
Idan har an ba masu ra’ayin Wazifa damar gudanar da ita a Masallacin Jami’ar ATBU, Bauchi, ina ba ‘yan’uwanmu daliban Ahlus Sunnah shawara da su nemi wata rana ta daban domin gudanar da darussa masu ƙarfafa aqidar Ahlus Sunnah.
Za a iya zaɓar karatun Kitab at-Tauhid na Sheikh Muhammad bn Abdul-Wahhab ko Al-’Aqidah al-Wasitiyyah na Sheikhul Islam Ibn Taymiyyah. Sannan duk daren Juma’a Malam Lawan Triumph ya gudanar da Karatun Jawahiril Ma’ani bayan Kammalla Wazifar tasu domin ci gaba da ilmantar da al’umma akan haduran dake cikin Darikar.
Allah Ya ɗaukaka Sunnah da mabiyanta, Ya shiryar da al’ummar Musulmi zuwa ga gaskiya .
@jibreelKhalil Idan Babu ruhi soyayya Babu yanda ya za'ayi mutum ya gane,
Koh a misali na rayuwan duniya idan baka yi zurfi a cikin soyayya ba toh baza ka sani ba.
A karshen mudai mun zabin Annanbi Muhammadu (S-A-W)
Sunce abar su suyi Addini yadda suke so👌
Ma'ana:
Yadda Makarya tan Shehunansu suka shar'anta musu, suka kawo Bid'o'i, da son rai, wadanda basu da hujja cikin Addini.
Su dai kawai abarsu akan abinda suka ga anayi.
بَلْ قَالُوا إِنَّا وَجَدْنَا آبَاءَنَا عَلَىٰ أُمَّةٍ وَإِنَّا عَلَىٰ آثَارِهِم مُّهْتَدُونَ
Munce dole ayi Addini yadda yazo daga Ubangiji Allah✊
Ma'ana:
Yadda Allah da Manzon Allah s.a.w suka koyar, bisa fahimtar Sahabbai da magabata na qwarai💕 ba tare da Qirqire ko cakuɗe da cuwa-cuwa ba.
يَا أَيُّهَا الَّذِينَ آمَنُوا أَطِيعُوا اللَّهَ وَأَطِيعُوا الرَّسُولَ
Masallaci na Allah ne don haka ayi abunda ya umarta bisa koyarwa Annabinsa s.a.w zalla💕.
@MalcolmAlkalee Uban wa ya sashi dawowa,Allah wadaran naka ya lalace,wai da harda wata karyan banza,wai Ina da hujja saboda naga za'a raba kan al'umma shiyasa,kake shege toh don uwarka waye ma yake tare da Kai,mtwss haushi
Alhamdulillah Alhamdulillah
Labari Mai dadi...
(Professor Mansur Isa Yalwa)
Ya janye maganarshi na cewa ya sauka daga limancin masallacin ATBU CENTRAL MOSQUE BAUCHI
Allah ya kara datar damu kan daidai..✍️