@Khady_Bamalli Kiji tsoron sanda taki ƙadara zata tsaya ba'awa bawa dariya a lokacin da kaganshi awani hali kowa da nashi matsalar badai harkar fim kika fara bah toh muje zuwa
@Ameenertu_ Kitsaya kinutsu zaki gane wannan bawai maganar ɗan Bello bace haɗa abun akai Nafarko a matsayinki na meh ilimi abun da Yakamata kifara sani shine wanne gidan jarida ne sakayi hira da Dan Bello kuma da yaushe in kuma wani mutun ne personal TOH mene account nasa Kuma ta wace kafa
@Jamilu882326@Sadeeq_Malo Kayi haƙuri wallahi nidai ba ɗan siyasa bane kuma bawai da wata manufa zan faɗa maka bah
Kadunga duba abu kafin kayi raddi shine yafara magana a Kano acikin yan siyasa kaje kaduba