Albishir Jama'a๐ฒ๐จ
Darulfikr sun fito da sabuwar Manhajarsu mai taken "Darulfikr Pro".
Wannan manhaja babu abin faษi sai Alhamdulillaaah saboda yawan malaman Sunnah da ilimi mai inganci dake kai kuma kyauta.
Yana kan playstore!
Kar a manta da yin donation fisabilillah ๐ฐ๐ฐ๐ฐ
The CORE I bought from Huobi exchange yesterday to my Metamask wallet have arrived, so if yours is still writing Pending review, wait for 24hrs it will come, #CoreDao_Org#CoreDAO#CoreMainnet@HuobiGlobal.