Babu wani mahaluki da ya fi shiga matsin lamba da ฦuncin zuciya, irin matashin da yake tsakanin shekaru 25 zuwa 32 wanda yake jin kamar lokaci yana ฦure masa.
Wannan shine lokacin da kuruciya take ฦarewa, nauyin zama cikakken namiji kuma ya hau kanka gadan-gadan. Idan ka duba gefe, za ka ga sa'anninka suna sayen filaye ko gina gidaje. Idan ka duba wani gefen, za ka ga wasu suna auren matan da suke so. Idan ka kalli kanka... sai ka ga har yanzu kana fafutukar ganin ka tsira da kudin abincin gobe ne kawai.
Wannan lissafin shine yake hana ka barcin dare.
Yana sa ka ji tsoron cewa iyayenka suna tsufa, alhali baka fara yi musu hidimar da ka dauki alwashin yi ba.
Yana sa ka ji tsoron tunkarar macen da kake so don gudun wulakancin rashin abin hannu.
Yana sa ka ji kamar ka gaza a rayuwa, ko kuma kamar ka makara an bar ka a baya.
Tsananin tunanin yadda za ka warware wannan kuncin, shi yake sa ka janye jikinka daga mutane, ka koma kai kadai kana magana a zuciya. Ka zama mai yawan shiru.
Amma dan uwana, ina so ka numfasa ka natsu.
Ba lokaci ne yake kure maka ba. Wannan matakin da kake ciki, shine ainihin wutar da take gasa kowane d'a namiji kafin ya zama karfe. Kasancewar kana jin wannan damuwar a ranka, ya nuna cewa kai namijin kirki ne mai kishin goben sa, ba wanda ya zubar da makamansa ba.
Tsarin kaddarar wani, ba zai taba zama naka ba. Agogon kowa da irin lokacin da yake bugawa.
Ka daina auna nasararka da ta wasu. Ci gaba da zubar da gumi a hankali, ci gaba da hakuri komai za dadaita in sha Allah...
The BASIS Ambassador Program is now open.
Content fee support. Referral income. Exclusive offline events (all expenses covered). Exclusive @base58labs_ Ambassador Badge on X.
Your followers earn 0.005 PAXG (gold-backed) through your referral code.
https://t.co/kLXNhwNPVr
Free $4 update
Quote @base58labs_ pinned post
Copy your post link
go to: https://t.co/f5XjHjGpQo
Look for the basis task and paste your link
Receive your $4
@SuiInsiders@SuiInsiders I am highly appreciate to see this fantastic from the Sui ecosystem, as I have been versatile in the Sui ecosystem at whole of my experience of years ago, surely interested to the remote role, but tested is better than hype,
@AYM1443
Suspended X Account? Proven Method to Get It Back in 7โ14 Days.
Idan antaba suspending maka X account naka ga yadda zakayi suyi unsuspending nashi.
1.Kabi wannan link din kayi log in suspended x account naka.
2.Sai kayi copying na wanann description din.
"I request a review of the permanent suspension of my account. I never intended to violate Rule X or cause harm to anyone. If there are any errors in the interpretation or context of the content, I am prepared to make corrections and fully comply with all of X's policies going forward. This account is important, and I hope this case can be reviewed."
Sai ka sakashi acikin colum da aka saka na description din issues naka.
In sha Allah bayan 1 week or 2 weeks X naka zai dawo da yardan Allah.
Nayi haka wa X account da akayi suspended guda biyu kuma yanzu haka sun dawo successful followers like comments da komai ya dawo nrml..
Idan kayi haka kuma naka yadawo ka sanar dani domin wasu su amfana again.๐๐ป๐ค
Allah yabamu saa Allah yasa mudace.
Follow me for more content like this
@breemarh
https://t.co/EhHmqfY8S0โฆ
Thank you for supporting me ๐ค๐๐ป
Suspended X Account? Proven Method to Get It Back in 7โ14 Days.
Idan antaba suspending maka X account naka ga yadda zakayi suyi unsuspending nashi.
1.Kabi wannan link din kayi log in suspended x account naka.
2.Sai kayi copying na wanann description din.
"I request a review of the permanent suspension of my account. I never intended to violate Rule X or cause harm to anyone. If there are any errors in the interpretation or context of the content, I am prepared to make corrections and fully comply with all of X's policies going forward. This account is important, and I hope this case can be reviewed."
Sai ka sakashi acikin colum da aka saka na description din issues naka.
In sha Allah bayan 1 week or 2 weeks X naka zai dawo da yardan Allah.
Nayi haka wa X account da akayi suspended guda biyu kuma yanzu haka sun dawo successful followers like comments da komai ya dawo nrml..
Idan kayi haka kuma naka yadawo ka sanar dani domin wasu su amfana again.๐๐ป๐ค
Allah yabamu saa Allah yasa mudace.
Follow me for more content like this
@breemarh
https://t.co/EhHmqfY8S0โฆ
Thank you for supporting me ๐ค๐๐ป
400K+ Daily NFTs minted ๐
400,000+ on-chain proofs of showing up.
A milestone powered by the Fair Famโs consistency, participation, and conviction.
Thank you for growing Fair Shares with us.
Behind the scenes, the team is actively working through compliance and product readiness.
Weโre getting closer.
Mark your calendar โ March 31, 14:00 UTC/22:00 SGT.
SoSoValue Community Call #1 is coming.
@0xjessielo, together with @LeviSoSoValue, @MayMayMay1983, and @jivvvaguan from the SoSoValue co-founding team, will join a live conversation covering:
โจ SoSoValue
โก SoDEX
๐ SSI
๐ ValueChain ecosystem updates
๐ฌ Community Q&A
Set your reminder and join us live:
https://t.co/d2FCjCSo0E
#SoSoValue #SoDEX #SSI #AMA #Web3
๐ Update on the Upcoming Verification Process
We know many of you are looking forward to verification - and weโre stepping closer to that moment.
This process is designed to be structured, transparent, and fair, ensuring every qualified Human Node moves forward with clarity. Hereโs how the flow will work:
Phase 1: Matching
You begin by tapping โMatch Curator.โ
An anonymous list will appear, and you can choose a curator to match with.
After selecting, you enter the matching state and wait to be successfully picked. Once picked, your application advances to the submission stage.
Phase 2: Submission
When itโs your turn, a strict 24-hour countdown will start.
You must complete and submit your documents within this time. Missing the deadline may move you to a later pool, delaying your progress.
There are 3 submission levels. After completing all required steps, you press Submit, and your status changes to In Review.
Phase 3: Verification Process
This is the last stage - your application will be reviewed carefully.
This process is more than a technical update - itโs a defining milestone before full verification rollout.
Prepare early. Understand each phase.
Be ready when your turn comes!
#InterLink #ITLG #ITL
Konnex Autonomous Units
Mint opens March 16 โ exclusively on @opensea
The first robotic identities entering the Konnex network.
Built to operate. Designed to evolve.
Each unit is a gateway into the Konnex ecosystem.
https://t.co/OlvulF3mVx