DU'A can make the IMPOSSIBLE .. POSSIBLE Again ๐ค๐โค๏ธ...
Run the Risk ๐๐๐ธ๐ต .....XAUUSDT๐ . ๐
Calmness is the peak of control, ๐ฏ๐โ ๏ธ
Looking for a clean iPhone without breaking the bank? Look no further ๐
This iPhone 11, 128GB is available at just โฆ185K. ๐ฅ
If you have been waiting for the right deal, this is it. DM us @MKC_ApplePlus now and letโs deliver it to you tomorrow. ๐๐ค
Duk lokacin da kake son yin analysis na wani coin, ka gwada wannan dabarar. ๐
Kaje Search ๐ a X (Twitter), ka rubuta sunan coin ษin tare da alamar "$".
Misali: $BMT
Abin da wannan zai taimaka maka shi ne:
- Ganin analysis da sauran traders suka yi.
- Gano sabbin ra'ayoyin entry da exit.
- Bibiyar abubuwan da ake tattaunawa a kansu.
- Fahimtar yadda wannan coin yake trending a kasuwa.
Ka tuna, Crypto ya sha bamban da sauran kasuwanni. Bayan chart, akwai abubuwa da dama da ya kamata ka riฦa bibiyarsu.
Wannan ษaya ne daga cikin dabarun da nake amfani da su.
Idan ta amfane ka, ka yi amfani da ita. Idan ba ta maka ba, kawai ka wuce. ๐ค
Trade smart. Don't trade blind.
Darenka ka karar dashi akan scrolling.
Safiyarka ka karar dashi wajen bacci.
Yininka ka karar dashi wajen zaman majalisa da hirar da basu da amfani.
Ta yaya rayuwarka zata inganta ya kai matashi?
Kana iya kallon kwallon kafa ta online ka fahimta. โฝ
Kana iya kallon series na Hausa a YouTube ka fahimta. ๐ฌ
Kana iya kallon Indian Hausa ta WhatsApp da Telegram ka fahimta. ๐
Kana iya shiga TikTok Live da Snapchat na tsawon sa'o'i kana fahimtar komai. ๐ฑ
Amma da zarar an ce ga online class domin ka koyi skill da zai iya canza rayuwarka, sai ka fara jan kafa kana cewa sai an yi physical class. ๐คฆโโ๏ธ
To, me ya sa nishaษi yake yiwuwa ta online, amma karatu ya zama dole sai an haษu a aji?
Matsalar ba online learning ba ce. Matsalar ita ce yadda muka ba karatu fifiko a rayuwarmu.
A wannan zamani, dama tana nan a wayarka. Abin da ake buฦata shi ne ka ษauki mataki.
Ka daina kallon wayarka a matsayin hanyar nishaษi kawai.
Ka mayar da ita makarantar da za ta gina maka makoma.
Hmmmm! ๐ค