@GovUmarGanduje May ALLAH S.W.T bring an end to this pendemic world wide especially in our dear state kano, i would like to call on Authorities to be GOD fearing while ensuring the needy once are help with food items.
Imaging a country that has no statistical figure of its peoples, would that country have maximum security?
Sorry ohh!! Na true i dey talkam, i f i vex u broda.
@yar_fulanie Na dade da sanin haka, saboda ya faru a kaina, na so wata ita kuma sai na lura tafi son wani, nima sai ALLAH ya hada jini na da kawar ta take sona ita kuma tana sona tsakani da Allah sai wacce bata sona ta hau kishi harda kirana mayaudari.
Mutumin da aka dauki sample na blood nashi a fct domin test na covid 19 kuma aka umarce shi da killace kansa har sai result na test ya zama available, amma sai ya gudu daga inda aka umarce shi saboda ya shiho kano. Ina hukumomi ya kamata a hukunta wannan mutum matukar da adalci.