Shugaban ƙungiyar 'yan kasuwar canji ta Abuja, Alhaji Abdullahi Dauran, wanda ya sanar da hakan a wani taron manema labarai a Abuja, ya ce sun ɗauki matakin ne sakamakon tsadar dala da ke ake fama da ita a Najeriya.
Ƙarin bayani - https://t.co/2BB0Byf2dc
Allah ka tashemu acikin yan dariqar shehu Ahmadu tijjani rta kuma ah sahun failar shehu Ibrahim rta 🤲
Allah karka barmu mu rayu akan bata kamana sutura duniya da lahira mu rayu acikin tsananin soyayyar shugaba Alaihis salatu wassalam .
Bijahi nabiyurrahamati.
🇸🇳 🇵🇸Sénégal: l'Union islamique africaine entame une série d'activités en soutien à la Palestine
L'Union islamique africaine, dirigée par le cheikh Mohamed Mouhamed Mahi Ibrahim Niass, le Khalife général de la Faydha Tijania, a lancé ses activités de soutien à la Palestine,