@mss_siyama Auran kashe wuta shine wanda kin rabu da mijinki kuma kuna sanju nanku sai ki auri wani kun dade ne kuyi wata daya da yin aure sai ki rabu dashi kuma kikoma gurin tsohon mijiki wannan shi ake kira auran kashe wuta al'adance kenan. Ba'a addinaceba kenanba a addini haramun ne