Idan Allah Ya fushi da kai, zaka ga ana hana ka yin ayyukan da ke kawo lada. Ko ibadun nafila masu sauƙi sai su gagare ka.
Idan kana da hankali, ya kamata ka tsaya ka lura, ka gane cewa wannan ba ƙaramar matsala ba ce. Farillai zai yi wahala ka bar su gaɓa ɗaya, amma idan ka ga ko nafila ba ka iya yi, to wannan alama ce da ya kamata ta tayar maka da hankalika nutsu ka sake lissafi.
We will provide the website soonest, name of initiative, so you can go in and read, understand the next step InshaAllah
• How to?
• What to?
• When to?
Thanks much for joining in. Replay and listen, your unanswered questions might be answered.
Ya Fattah, Ya Ghaniyy, Ya Razzaq, let this be the last Ramadan we struggle financially. Grant us financial stability and true independence. Ameen Ya Rabb. 🥹🤲🏻