Abu Sa'id Alkhudriy ya ruwaito mana hadisi. Imam Abu Dawud As-sijistaniy ya fitar da shi a sunan. Imamun Nawawiy, Shu'aibul Arna'ud da wasun su, sun inganta hadisin
إِزْرَةُ الْمُسْلِمِ إِلَى نِصْفِ السَّاقِ، وَلَا حَرَجَ ـ أَوْ لَا جُنَاحَ ـ فِيمَا بَيْنَهُ وَبَيْنَ الْكَعْبَيْنِ، مَا كَانَ أَسْفَلَ مِنَ الْكَعْبَيْنِ فَهُوَ فِي النَّارِ، مَنْ جَرَّ إِزَارَهُ بَطَرًا لَمْ يَنْظُرِ اللَّهُ إِلَيْهِ
"Tufafin Musulmi (wanda yake rufe ƙasan jikinsa) ya kasance zuwa rabin ƙwauri. Babu laifi idan ya kasance tsakanin rabin ƙafar da idon sawu. Abin da ya kasance ƙasa da idon sawu yana cikin wuta. Wanda ya ja tufafinsa a ƙasa saboda girman kai, Allah ba zai kalle shi ba."
Idan kana da adawa da mutum, ko fahimtar sa, wannan wani abu ne daban. Amma kar kayi izgili ga wata sunnah tabbatacciya da wannan mutumin ya ke qoqarin ɗabbaqawa, domin kuwa akwai haɗari a cikin yin hakan.
Nigerian Muslims all heard the recording of Peter Obi calling different pastors and urging them to mobilise the Church to take back their country.
If you, as a Muslim, still choose to vote for someone who hates your religion, whose supporters constantly insult Muslims and Islam, then I honestly feel sorry for you.