AIRTEL USERS WANNAN NAKU NE π
SMART CASH AWOOF DATA AIRTEL Offer
1. 500MB @100
2. 1.25GB @200
3. 2GB @300
4. 3.2GB @500
5. 6.5GB @1000
Code *939*77#
Note: Offer ce ba kowane layi yake yi ba kawai dace ne kuma dole sai kana amfani da SmartCash.
Credit: ABKSADEEQ βοΈβοΈ
π¨ Sidra Swap Issue
The swapping feature has been down for more than two weeks, affecting many users in the community.
#Sidrachain#sidra dex #sidra family #SidraSwap#maljefari
Ka daina tunanin wasu coin suna tashi banda naka a ciki
Kasa a ranka kowa rabonshi yakeci
Kaima gobe nakane zai tashi wasu suna kallo
Kawai kaci gaba da addu'a da fatan nasara
ALLAH ya hadamu da ALKHAIRI πππ
Ga fassarar sa zuwa Hausa:
---
π¨ Sauyin Bee Network Zai Fara Kusa... π¨
π° 1 $BEE β
π Sabon Labarin KYC:
πΈ Idan KYC Ιinka ya nuna Next Round Coming
πΈ Ka kunna Wallet Ιinka KYC Ιinka zai buΙe!
β¨ Yanzu mu ji daga gare ku! π¬π
1οΈβ£ Mene ne hasashen ku akan farashin $BEEβ
MTN
1.2GB for 450 for a month.
*312*1*6*6*3#
Note: Wannan datan iya social media take aiki, Whatsapp, Facebook, Instagram, Twitter, Tiktok da sauran su, ba zaka iya Browsing/downloading da ita ba.
GM.
SANARWA: Duk wanda yasan Facebook name din shi ya bambanta da sunan National I'D ko Voter's Card to ya gaggauta gyarawa ya koma dai-dai da na I'D din shi, Facebook da hadin guiwar Gwamnatin Tarayya suna ta kulle account din mutane sai ka saka I'D mai sak sunanka sannan zasu bude
Yadda nake those days shine,zan duba token wanda new launch masu 10k t0 20k mcap sai inshiga I just need 2-3X sai in fita yana bounding
This strategy is very very risks sabida is easy to ayi rugpul naka but kuma is easy to get more profits especially if you are full time Dex guy