300 Million Naira RANSOM!!!
How can you justify this government??
Irin wannan sun faru yafi a irga anan Arewa, let me highlight the worst case scenario here idan ba a biya Ransom din da ake nema ba:
1. Zasu iya Raping Matar a gaban sa
2. Zasu iya yanka yaron nasu a gaban su, su kuma basu naman suce suci wanda same case ya taba faruwa a Katsina
3. Zasu iya kashe daya subar 2
4. Zasu iya Kashe su Gaba daya
5. Zasu iya Karbar Ransom din kuma su kashe su
And kunsan how many people ne suke captivity yanzu?
Allah ya isa tsakanin mu da wadanda suka zalunce mu ๐ญ๐ซต