Ta’aziyyar Dr Idris Abdulaziz Dutsen Tanshi.
Muna yi wa Allah godiya, Ta malam tayi kyau. Duk musulmin kwarai zai so yayi irin cikawar Malam!
Yan Bidi’a ku ma muna muku jaje, saboda bakin ciki da kuka nannaga saboda mutuwar malam. 😂
- Shiekh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum.
Sheikh Abdul Rahman Al-Sudais ya shafe fiye da shekara 40 yana limanci a Saudiyya, amma bai taɓa jagorantar Idin Ƙaramar Sallah a Harami ba.
Sheikh Saleh Al Humaid ne ke jagorantar sallar tsawon shekara 22 kafin Sudais ya karɓe shi a bana.
Hukumomi a Saudiyya sun bayyana cewa adadin mutanen da suka yi sallar tahajjud a masallacin Harami da ke birnin Makkah a daren Ramadan na 27 ya kai miliyan 3.4.
Adadin dai ya kafa sabon tarihi na yawan waɗanda suka yi sallah a masallacin a lokaci ɗaya.
Duk wani abu na Manzon Allah ﷺ bayan Mutuwar sa sai da Allah ya halaka shi duka , Da takalmi, zobe, da gashi da ake cewa na Annabi ne duk Karya ce. Babu wani abu na Annabi Muhammad ﷺ da ya bari a duniya.
- Mufti, Dr. Ahmad Abubakar Mahmud Gumi.