This is what the APC is afraid of, the growing anti-APC awareness across the North. That is why they are beginning to restrict social media platforms, starting with TikTok.
Which ones look more alike??
1- Sheikh Abdallah G'Kaya with his Son.
2- Sheikh A.T.Y Gurumtum with his Son.
3- Sheikh Isa Ali Pantami with his Son.
4- Sheikh Mansur I yelwa with his Son.
Stop scrolling and say:
Subhanallah ×3
Alhamdulillah ×3
La ilaha illallah ×3
Allahu Akbar ×3
Astagfirullah ×3
Subhanallahi wa bihamdihi ×3
Subhanallahil 'azeem ×3
La hawla wala quwata illa billah×3
Astagfirullah wa atubu ilahi×3
Imagine your rewards from Allah when someone reads it because of you.
Matsaloli da suka jawo $MAHUTA token zuwa wannan hali sun haɗa da...
1, Bayan early burn da huge burn da suka yi, kwata-kwata babu organizing da organizers masu kyau a project ɗin.
2, 10% na supply da suka ce sun ware wa $MAHUTA Family, sai suka yi dumping ɗinsa gaba ɗaya suka karkata suka kai musu. A hankalce, ya kamata a bari project ɗin yayi ƙarfi, sannan a raba allocation ɗin ko zuwa gida 5 ko 10, ana releasing 1% ko 2% a hankali lokaci zuwa lokaci tunda sunce suna da long term mission, amma inaaa project ko 1 to 3 months bayyiba.
3, Bayan ana ta dumping, sai ya kasance babu wasu plans na musamman na marketing ko irin hyping da masu projects suke yi ta social handles nasu. Baccin su kawai ake gani a zahiri, suna fakewa da cewa wai suna aiki a ɓoye, ba sa son bayyanawa.
4, An haɗa masu son zuciya da son kai a cikin team ɗin, waɗanda aljihunsu kawai suka sani. A zahiri suna nuna suna yin project ɗin amma a baɗini dumping kawai sukeyi.
5, Team members sun fake da nagarta da kuma sunan Abdul-Hadee Isah Ibraheem suna ta yaudara da jan hankalin community domin su saya, su kuma suna ta dumping a kansu.
Though dai muna kyautata wa Barr. zato, amma shakka babu an tabka kura-kurai masu yawa ta hanyar haɗaka da waɗanda ba su da intention na gari, muma an sha damu ne ta dalilin yadda da gamsuwa da shi Barr. Abdul-Hadee.
A cikin qualitative analysis akwai abun da ake kira 'I invest in people' a crypto. Shi muka duba na halayya da yadda da Barr.
Allah yakyauta
Real ones don't panic on a dip. They accumulate.
The bull doesn't run in a straight line it charges in waves.
JK
$GAYU 🐂
5pDbcXKVk9FMCz7P31iaezva7iR3rGWhJz6TQU6Qpump
Real ones don't panic on a dip. They accumulate.
The bull doesn't run in a straight line it charges in waves.
JK
$GAYU 🐂
5pDbcXKVk9FMCz7P31iaezva7iR3rGWhJz6TQU6Qpump