Gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum ya faɗi hakan ne a tattaunawarsa da BBC, inda ya nemi mutanen Maiduguri su sa ido yayin da ake cikin shagulgulan ƙaramar sallah.
A farkon makon nan ne wasu mutane suka kai hare-hare a wasu wurare masu muhimmanci a jihar Borno.
I and my family wishes all Muslim Ummah around the globe Eid Mubarak.
May almighty Allah accept our fasting, prayers and every good deeds we have offered.