Innalillahi wainna illahi raja un
Ya Allah wanan kasa tamu Nigeria
Wanda ya tara meyagun mutane
Allah katsare mu da sharrin su
Ya Allah duk Wanda ke da hannu a cikin wanan kisa ta rashin I,mani ka hadashi da bakin cikin Duniya da Lahira.
Allah ya Isa ya Isa
INNALILLAHI: Masu Haƙar Zinariya 33 Sun Rasu Yayin Da Suke Tsare a Hannun Jami’an Tsaron Civil Defense a Jihar Neja.
Human life has no value in this country
Allah ya jikansu da rahama
Alhamdulillah… 🤲🏽❤️
Allah, You are truly Allah. 😭❤️
Within just 3 minutes, I had my exit opportunity. If I had held, I would have walked away with $12K.
I bought at $800K MC, and the token went all the way to $80M MC. That’s a 100X in just 15 minutes. 🤯🚀
But even with that, Alhamdulillah. It’s another sign that our research is on the right track, with the help of Allah.
We will keep pushing. Insha Allah, our big breakthrough is coming. ❤️🩹🚀
WANI ABU DA YA KAMATA DEX TRADERS SU ƘARA FAHIMTA MENENE PUSHING A TOKEN.
Akwai lokacin da zaka shiga DEX ka ga wani token yana tafiya sama sosai. Market Cap yana ƙaruwa, candles suna ta yin green, volume yana ƙaruwa, sannan chart ɗin yana ci gaba da yin Higher Highs da Higher Lows.
Wannan shi ake kira PUSHING / STRONG BUYING PRESSURE.
Amma akwai kuskuren da traders da yawa suke yi: da zarar sun ga token yana pushing, sai su shiga nan take saboda tsoron kada token ɗin ya tafi ba tare da su ba.
Wannan ba koyaushe yake daidai ba.
Pushing yana gaya maka cewa a wannan lokacin buyers suna da ƙarfi fiye da sellers, amma ba ya baka tabbacin cewa token zai ci gaba da hawa har abada.
Misali a screenshot ɗin nan, zaka iya ganin yadda token ɗin ya fara daga kusan $4.10M Market Cap, daga baya ya yi strong move zuwa sama, har ya kai kusan $5.99M MC.
A lokacin da token yake pushing, ba Market Cap kaɗai ya kamata ka duba ba.
Ka tambayi kanka:
Me yake pushing ɗin?
Shin sababbin buyers ne suke shigowa?
Shin volume yana ƙaruwa?
Shin holders suna ƙaruwa?
Shin liquidity tana da kyau?
Shin manyan wallets suna ƙara buying ne ko suna jiran opportunity su fara selling.
Shin dev ko insiders suna holding ne ko suna fitar da tokens.
Shin chart ɗin yana gina healthy structure ne.
Wannan tambayoyin ne suke taimaka maka ka bambanta real momentum da artificial pumping.
1️⃣ VOLUME
Idan price yana hawa amma volume bai ƙara ƙarfi ba, ka yi hankali.
Amma idan price yana hawa tare da strong volume, yana iya nuna cewa akwai genuine demand a market.
Ba wai volume kawai zaka kalla ka ce zan shiga ba. Ka haɗa shi da sauran confirmation.
2️⃣ MARKET STRUCTURE
Strong pushing sau da yawa yana nuna Higher Highs + Higher Lows.
Misali:
HH → HL → HH → HL → HH
Idan wannan structure yana nan, buyers suna nuna strength.
Amma idan ka fara ganin:
Higher High → Lower Low → weak bounce → Lower High
to ya kamata ka fara rage confidence ɗinka saboda structure na iya fara canzawa.
3️⃣ PULLBACK
Wannan yana da muhimmanci sosai.
Kada ka ɗauka cewa duk lokacin da token yake pushing sai ka chase shi.
Wani lokaci mafi kyau shi ne ka bar shi ya yi ɗan retracement, sannan ka duba ko yana samun support.
Idan token ya yi pullback amma buyers suka dawo suka kare support, hakan zai iya baka setup mafi kyau fiye da shiga lokacin da candle ta riga ta yi nisa.
4️⃣ TOP HOLDERS
Wani token yana iya yin pushing sosai amma babban percentage na supply yana hannun wallets kaɗan.
Idan waɗannan wallets suka fara dumping, pushing ɗin na iya juya zuwa dumping cikin sauri.
Saboda haka chart mai kyau ba ya nufin token ba shi da risk.
5️⃣ DEV DA INSIDERS
Wannan ma abu ne da DEX trader ya kamata ya kula da shi sosai.
Idan kana ganin token yana pushing, amma wasu wallets masu alaƙa da dev ko insiders suna ta selling a sama, ka tambayi kanka:
“Wa yake buying, kuma wa yake selling?”
Saboda wani lokaci retail traders suna ganin green candles ne kawai, alhali smart wallets suna amfani da wannan momentum wajen fitar da liquidity/profit.
6️⃣ LIQUIDITY
Market Cap mai girma ba yana nufin zaka iya fita cikin sauƙi ba.
Ka duba liquidity.
Token zai iya nuna maka $5M MC, amma idan liquidity ba ta da ƙarfi, babban sell zai iya sa price ya faɗi sosai.
Saboda haka kada ka duba MC kaɗai.
MC + Liquidity + Volume + Holders + Wallet Distribution + Structure
duk suna cikin binciken.
ABIN DA YA FI MUHIMMANCI
Idan ka ga token yana pushing, kar ka yi FOMO.
Kada ka ce:
Yana tashi, bari na shiga yanzu.
Ka ce:
Me yasa yake tashi?
Shin buyers ne suke control?
Ina support yake idan ya yi pullback?
A ina setup ɗin zai zama invalid?
Idan na shiga yanzu, ina zan kare capital ɗina?
Wannan shi ne bambancin trader mai bin candle da trader mai karanta market.
A DEX trading, ba kowanne pushing bane opportunity.
Wasu pushing suna iya ci gaba da tafiya sosai.
Wasu kuma suna iya zama trap da zai jawo FOMO buyers kafin dump. ⤵️
Nayi wani sabon video da zai taimaka muku fahimtar yadda ake saita TP da SL a DEX Trading.
Ku daure ku kalla sosai, musamman wadanda har yanzu suke shiga trade ba tare da sanin inda za su fita idan market ya juya ba.
TP (Take Profit) yana taimaka maka wajen tsara inda za ka dauki ribarka, yayin da SL (Stop Loss) yake taimakawa wajen sarrafa asara idan trade bai tafi yadda ka yi tsammani ba.
A DEX, market na iya canzawa cikin sauri sosai, shi yasa yana da muhimmanci mutum ya fahimci yadda yake amfani da wadannan settings kafin ya shiga trade.
Saita TP da SL ba garanti ba ne na profit, amma fahimtar risk management na iya taimaka maka ka tsara trade din ka cikin hankali.
Ku kalla har karshen video, ku fahimta sosai.
Kuyi like da share dan Allah