Areef graduated primary school today!Allahumma barik❤️..I can’t thank my parents enough for raising him,for being there and for everything! May Allah grant them the highest level of jannah❤️
Kana Abuja kana tunanin ya zakayi ka haifi yara 2 ko 3 don ka basu kulawar da ba tafi karfin kaba wani dan uwanka yana can kofar marusa yana da yara sama da 17 yana tunanin kai zaka kula mashi dasu.