Da farko, duk wanda yake da kishin Najeriya ba zai yi shiru kan matsalar rashin tsaro da ke addabar ƙasa ba, kuma ba zai hana wasu bayyana damuwarsu a kai ba. Rashin tausayi da fifita son rai ko zama karen en siyasa , da fifita son rai fiye da muradun al’umma ba abin alfahari ba ne. Ka kasance mai kishin ƙasarka, ka daina fifita siyasa a kan gaskiya, sannan ka ji tsoron Allah a cikin duk abin da kake yi @kahuturarara
@gulani_bashir1 But remember ba’a yiwa Allah wayo, in mutum zai tuba yadaina ya tuba kawae. Ba Snapchat ba ko waya kadaina amfani dashi indai baka canja hali ba toh wata rana dole aji kunya.