Chief Imma alhaji Cheikh Ahmad tijjani cisse Allah ya Kara lpy da Nisan kwana Allah ya bamu albarkanku Allah ya Kara mana soyayar kakanku amin
My 001❤️
✍️Dan Fairan shehu
Wato Idan mutum yana da ruhin soyyayya idan ana karanta Sairul Qalbi zai iya shuhudin shugaba ﷺ, da kuma khayyala irin halin Shehu a lokacin da yake baitocin. Na kanji wani irin yanayi idan rijalan nan suna karanta Sairu a lokacin da duniya tayi tsit.
Day 4.
Today's Recitation: 8,562,532
(Eight million, five hundred and sixty-two thousand, five hundred and thirty-two)
Grand Total: 32,178,784
May Allah accept our efforts and grant ease and relief. Ameen.