Every Successful Person has a painful Story and Every Painful Story has a Successful Ending. Accept the Pain and get ready for Success. That's the reality.
Gareku mata..
Jimawa a gida ba aure shekaru 30,31,35, ba abun damuwa bane, kar wani yazo ya yaudareki wai jinnul ashiq ne dake shiyasa kika kasa yin aure.
Kowa da irin lokacinsa da kaddararsa, karki bawa kowa kudinki, kiyita Addu'a Allah zai kawo na gari ayi aure..✍️
Na rantse da girman ubangijin dake busamin numfashi ko shakka banayi akan shuwaga bannin mu wallahi wallahi se hutar Allah tacisu 😭😭 wallahi sai kun dandana azabar uban giji ya za ai tsabagen an raina mana hankali an maidamu dabbobi ace wasu wawaye wanda jahailai wanda ko karatu basuyi ba ace an gagara kawo karshen wannan matsiyatan Allah ya isarmu 👏