I don’t just code… I build impact
From Nigeria 🇳🇬 to the world I’m creating
• Smart systems
• AI solutions
• Future engineers
My mission?
Build a global tech empire from Africa🔥
#khalifaaminu#international#beatinentor
Bara na fada muku gaskiya: dole mu tashi mu nemi ilimi, dole mu nemi kudi, dole mu shiga siyasa. Wannan matsala ta wuce maganar ADC ko APC ko PDP. Duk wanda zai shiga inda zai yi anfani, ya shiga amma da aqida, agida takare al’ummar Arewa, aqida takare adinin Allah, wallahi su Malam Albani ba haka suka rayu ba.
Wallahi tallahi idan aka ci gaba da tafiya a haka, ba za mu ga komai ba sai wulakanci da tuzarci.
Ya Allah protects us in this holy month of Ramadan.
Bandits terrorist kill people during worship in the night yesterday and injured some at maiyama kebbi state.
😭😭😭