I REALLY APPRECIATE YOUR EFFORT TO ME
Malan Ahmad Maffa
Ubangiji Allah ya albarkaci dukiyanka, a gaskiya muna cin alfarmanka Mallam, Allah yayi maka Albarka daga duniya har Lahira brother, Allah ya baka nisan kwana, ya abinda zamuyi maka shine addu'a kawai Dan uwa. 🤝