We are amongs of scrap buyers to the company everywhere Nigeria,we buy Iron, Aluminum, copper & braze, etc, our scale of the materials available 12ours. Thanks.
Inda ya tafi dinnan fa Nan ne hankalin kowane babba yake, Kuma ya aiwatar da hakan ne domin masu kallo su gane fa lallai an damu matuka, Kuma hakan zai sa manya su Kara kaimi domin sun fara ganin abinda basu saba gani ba!
Cikin ababen da rarara yayi da yasa wasu suka tsane shi Wanda yake Kai ga zagi da Kuma tsananin kiyayya akwai Abu biyu da ya fito fili Wanda Kuma sun isa hujja akan sa,
1, bayan saukar buhari akan mulki Nan take shima ya dawo daga rakiyan sa, haka ya cewa shi ba mutum bane
Abinda davido yayi ya nuna lallai shi komai ni'imar sa Yana damuwa da talaka saboda ya tafi inda ba a tunanin komai face abinda ya zo yi sannan Kuma akwai hikima cikin abinda yayi din
2, na biyu Kuma shine tabargaza / katobara da yayi na cewa davido yayi abin kunya Ashe bai sani ba jahilcin sa bayyanawa a idon duniya bari in tambaye ku ya ku daliban ilimi shin davido yayi abin kunya a ganin ku?
Wannan ya tabbatar Muna cewa lallai manufar sa ya samu kudi ta kowacce hanya ni ban taba kaunar buhari ba ko ba zarra cikin shekarun hudun karshen mulkin sa amma zagi da muzgunawa daga gare mu ba zai fito da abinda za ayi waiwaye akan shi ba don mamaki kamar rarara!
"On the Day you see it every nursing mother will be distracted from that [child] she was nursing, and every pregnant woman will abort her pregnancy, and you will see the people [appearing] intoxicated while they are not intoxicated; but the punishment of Allah is severe."
22:2.
and among you is he who is returned to the most decrepit [old] age so that he knows, after [once having] knowledge, nothing. And you see the earth barren, but when We send down upon it rain, it quivers and swells and grows [something] of every beautiful kind."
Quran22: Verse 5
And We settle in the wombs whom We will for a specified term, then We bring you out as a child, and then [We develop you] that you may reach your [time of] maturity. And among you is he who is taken in [early] death-
"O People, if you should be in doubt about the Resurrection, then [consider that] indeed, We created you from dust, then from a sperm-drop, then from a clinging clot, and then from a lump of flesh, formed and unformed - that We may show you-