YADDA ZAKA SAMU OPPORTUNITIES A ( X ) TWITTER
Barka.
A yau zamu dubi yadda zaka iya samun opportunity a X musamman a Web3 ba tare da dole sai kana da manyan followers ba.
Kamar kullum kada a manta da yin Like, Retweet & Bookmark domin wasu su amfana.
Da farko, ka fahimci abu guda:
X ba social app kawai bane.
Marketplace ne na opportunities.
Yawancin jobs, collaborations, da roles a Web3 sukan fara ne daga X kafin su je ko’ina.
Abu na farko da mutane ke yin kuskure a kai shi ne yadda suke amfani da timeline dinsu.
X baya biyan masu yin shiru.
Haka kuma baya biyan masu hayaniya marar amfani.
Yana biyan masu value + consistency ne.
Profile dinka shine ƙofar farko.
Kafin mutum yai maka reply ko yai DM naka, sai ya fara duba:
– Bio dinka
– Pinned post
– Timeline dinka
Idan TL dinka bai nuna me kake yi ba, opportunity kan iya wucewa ya barka.
Wani abu mai muhimmanci shi ne replies.
Yawancin opportunities basa zuwa daga posts.
Suna zuwa ne daga comments.
Idan kana yin replies masu ma’ana:
– Kana ƙara bayani (Qoutes)
– Kana tambaya mai ma'ana
– Kana nuna fahimtar ka
Mutane zasu fara duba profile dinka.
Ka kuma daina repost zalla, ka dinga haɗawa da quote with sense.
Quote tweet yana nuna ra’ayin ka.
Yana nuna yadda kake tunani.
Projects suna son mutane masu iya bayyana fahimta, ba echo ba.
Ka kasance a inda opportunities suke fitowa.
ka bibiyi:
– Founders
– Builders
– Project accounts
– Ecosystem pages
– People posting jobs & calls
Idan kana cikin conversation, zaka iya ganin dama da wuri.
Consistency yanada matuƙar muhimmanci.
Ba sai ka yi posting kullum ba.
Amma ka kasance visible akai-akai.
Silence na dogon lokaci yana kashe momentum.
A hankali, zaka fara ganin sakamako.
Za ka ga:
– Mutane sunai maka reply
– Ana mention dinka
– Ana turo maka DM
– Ana tambayar ka
– Ana gayyatarka zuwa calls
Wannan duk opportunities ne a cikin sutura.
A ƙarshe:
Opportunities a X basa zuwa ga masu roƙo.
Suna zuwa ga masu nunawa a fili abin da zasu iya ne.
Idan ka yi amfani da X da tsari, zai zama ɗaya daga cikin mafi ƙarfan tools da zaka samu a Web3.
If you found it helpful:
👉 Like & Retweet
👉 Follow @CreativityEngr for more Web3 strategies
👉 Check profile for previous lessons
#Web3Hausa
🎆2026 https://t.co/5xo7LSIrN4 New Year Airdrop🎉
Snag your slice of 10,000 $ANB rewards by finishing a few quick tasks:
🔶Connect your X account and follow @ant_fun_trade
🔶Retweet our post
🔶Make your first trade on Web (0 fees!) or in the App
🔶Invite friends and earn extra bonuses
Event ends in 15 days, check the details on the event page.
Join now: https://t.co/YgHTiUmKnk
Fully Local Wallet Control + Multi-Chain All-in-One + Zero Platform Fee = Your Future Trading!