I’m bullish here on solana:9cRCn9rGT8V2imeM2BaKs13yhMEais3ruM3rPvTGpump because of the strong Community bag working Everyday, given the conditions of the Crypto market the token is still holding strong and I know what @blknoiz06 do with $WIF AND $Bonk the king of sol trenches indeed.
Dan Allah mu fadawa Kan mu gaskiya yanzu wadannan mutanen sunyi kama da Hausawa?. Ko Fulanin da muka sani na Arewa?.
Wato wannan yanayin fa maganar gaskiya ya kamata Gwabnati ta sake zage dantse mu kuma Jama'ar Gari ya kamata mu cigaba da Addu'ar Neman zaman lfy, domin wlh abin nan ya wuce duk yadda muke tunani.