@Mufeeda01 Idan har iyayen ki suna raye ki kasan ce mai yi musu biyayya ki rabu dasu lafiya haka idan kinyi aure kibi mijinki kada ki bari kawaye su bata miki tarbiyyar da kika samu daga wajen iyayenki duk wani abu da zaki ki dinga tinawa akwai Allah kuma shine mai yi shine mai yadda yaso