Alhamdullahi da samun Matawalle
_Domin a cikin fadin jahar zamfara hukumar 14, 147, mazabu 2516 babu inda Alkhairin gwamna matawalle bai Kai ba musamman aikin hukuma shirin Z-sip Wanda gwamna matawalle yakeyi na baiwa matasa kudi 10,000 duk qarshen wata
Dodo face to face