Qalubalene Ga Matasa Masu Jiran Aikin Gwamnatin, Duk Wnd Ya Rike Noma Da Kasuwanci Ya Huta.
Interesting Businesses And Farming Allah Yayi Mana Jagoranci ๐คฒ
Ya ku wadanda suka yi imani, ku nisanci zato mai yawa,domin wani zato na zunubi ne kuma kada ku yi leken asiri, kuma kada ku yi jifa da juna, shin kuna son Daya daga cikinku ya ci naman danโuwansa matacce, an kyamaci hakan, kuma ku ji tsoron Allah. Lalle ne Allah Mai gafara ne.