When it comes to Fulani Nepo vs Lapo babies at a family wedding. 😂😭
A Thread!
Nepo babies arrives before the nikka. Walks into the house. Aunties scream, “On jaɓɓama, on jaɓɓama, laleko mon himɓe Abuja.”
Ya Allah yadda iyayen mu suka tsaya mana a rayuwa suka hana kansu ci da sha, Allah ka faranta musi duniya da lahira, ka bamu ikon kyautata musu. Iyaye babbar katanga ce wallahi. Allah ya saka mu zama mazu biyayya❤️