Our biggest season ever ๐ฅ
Thank you to all 13.1m of you who joined us in 2025/26, enjoy the break and we'll see you back here in 2026/27 ready to do it all over again ๐คฉ
With love, admin โค๏ธ
Mahmoud Sadis Buba (Abin Alสผajabi) wani ษan takarar majalisar tarayya mai wakiltar Sabon Garin Zariya ne da ke jan hankali saboda yanayin halittarsa.
Abin Alสผajabi ya shaida wa BBC dalilin da ya sa ya fito wannan takara.
๐ฅ - Isa Umar Ladu/Abba Auwalu
Furodusa - Aminu Kutama
Best Video Iโve watch so far. โNigeriaโs unity is not up for negotiation. If the world insists on watching, then let the world watch us rise together.โ Share far and wide!! ๐ณ๐ฌ
Rayuwar fa kenan Allah yayi mana kyakaywan qarshe sabo da annabi
Allah ya jiqan
baba Buhari
Allah ya gafar ta masa zunuban sa idan tamu tazo Allah yasa mucika da imani
amin ya hayyu ya qayyum ๐คฒ