📈 Stocks | Financial Markets | Technical Analysis.
🧠 Nazari da tsara yadda ake cin nasara a kasuwar hannayen jari.
🚀 Knowledge is the best investment.
NFA/DYOR
Stock Market BASICS:
MATAKI NA 1:
MENENE KASUWAR HANNUN JARI (STOCK MARKET)?
Kasuwar hannun jari wuri ne da mutane ke saya da kuma sayar da hannun jarin kamfanoni.
MATAKI NA 2:
MENENE RABON HANNUN JARI (SHARE)?
Hannun jari ƙaramin kaso ne na mallakar wani kamfani.
MATAKI NA 3:
TA YAYA HAKE AIKI?
Kana sayen hannun jarin wani kamfani.
Idan kamfanin ya girma (ya samu riba), darajar hannun jarin ka ma tana ƙaruwa.
Za ka iya sayar da hannun jarin ka domin samun riba.
MATAKI NA 4:
MAHIMMAN KALMOMI (KEY TERMS)
• Stock / Share (Hannun Jari): Mallakar wani kaso a cikin kamfani.
• Market (Kasuwa): Wurin da ake saye da sayar da hannun jari.
• Investor (Mai Saka Hannun Jari): Mutumin da yake zuba kuɗinsa a cikin hannun jari.
MATAKI NA 5:
NAU'UKAN MASU SAKA HANNUN JARI (TYPES OF INVESTORS)
1- Long Term Investor (Mai Saka Hannun Jari na Dogon Lokaci): Yana zuba kuɗi na tsawon shekaru domin samun riba mai kyau.
2- Short Term Trader (Ɗan Kasuwa na Gajeren Lokaci): Yana saya da sayar da hannun jari akai-akai domin samun riba mai sauri.
MATAKI NA 6:
ME YASA AKE SAKA HANNUN JARI A KASUWA?
• Don gina dukiya a kan lokaci.
• Don yaƙar hauhawar farashin kayaki (inflation).
• Don samun ƴancin kai na kuɗi (financial freedom).
MATAKI NA 7:
SAUGAƘAN DOKOKIN FARABA
• Koyo kullum (Learn continuously).
• Zuba kuɗi a kai a kai (Invest regularly).
• toSarrafa hatsari ko tunkarar asara (Manage risk).
• Yi bincikenka (Do your research).
• Yi haƙuri kuma kaci gaba da zama mai bin doka (Be patient & stay disciplined).
👂🏻NASIHA: Kasuwar hannun jari tana da haɗari, Ku nemi Ilimi kafin ku zuba kuɗi kuma a kiyaye rashin daina koyo! 📌💯
Ya ALLAH, I come before You with a humble and hopeful heart. You know what I am going through, You know the worries I carry, and You know the things I cannot even put into words. Ya ALLAH, please look upon me with Your mercy and grant me good health, healing, strength, and peace of mind.
Ya ALLAH, I sincerely ask You to accept this jarabawa from me. Please let it be accepted by You, and let it bring goodness, healing, protection, and blessings into my life. If there is any illness or hardship within me, Ya ALLAH, remove it completely and replace it with health, comfort, and happiness.🤲🏻
STOCK DANGOTE REFINERY IPO 👋
At the proposed ₦525 per share, what’s your move?
Here’s what different share parcels would cost:
100 shares — ₦52,500
1,000 shares — ₦525,000
10,000 shares — ₦5,250,000
100,000 shares — ₦52,500,000
How many units do you intend to buy?
A. 100 shares
B. 1,000 shares
C. 10,000 shares
D. 100,000 shares
E. Other — tell us your target
💔💔😭😭
Kusan Kullum se na samu Mutani a DM ɗi na, jama'a duk wanda yake da abun da ze ci amma yazo yana bara to wallahi yana boɗe wa kansa ƙofan talauci ne, domin babu kayu sosai.
ALLAH ya ƙara rufa mana asiri duniya da lahira 🤲🏻😢
Zan fara karatun DEX (Decentralized Exchange) a wannan wata na Satumba daga matakin farko zuwa ƙwarewa (From scratch to professional) cikin wata guda (1 month) in shaa ALLAH.
Sannan zan fara saka PnL (Riba da Asara) daga watan Oktoba (Next month) domin tabbatar da komai a fili ga mabiyana in shaa ALLAH 🤲🏻
Ina Barar Addu'a 🙏🏻
Just imagine someone offered you ₦50,000 for every Salah you prayed correctly and on time for the next 7 days.
Be honest;
♦Would you still miss Fajr because you were tired?
♦Would you still delay Dhuhr because you were busy?
♦Would you still let Asr pass because you were working?
Probably not.
♥You would set alarms.
♥You would make time.
♥You would arrange your day around Salah.
👉🏻Because ₦50,000 would be waiting for you.
Now ask yourself the uncomfortable question:
If ₦50,000 can make you take Salah seriously, why doesn't ALLAH's promise of Jannah move you even more?
The painful reality is that we take money more seriously than we take our Salah.
Remember, the money will end, the dunya will end, but your deeds will remain.
He took his wife to an Imam so that he could perform Ruqyah (Qur’anic healing) for her. After the Imam recited for a long time, the Jinn said that he would leave her body, but only on one condition.
The Imam said, “There is no condition. Just leave her body.”
The Jinn insisted that his condition must be accepted. The Imam said, “Tell us your condition so we can hear it.”
The Jinn said, “I will leave her body and enter her husband’s body instead.” Out of fear and shock, the husband stepped back. The Imam said, “Absolutely not! That will not happen!”
The Jinn said, “Do you know why I want to enter his body?” The Imam replied, “No.” The Jinn said, “He does not pray.”
The husband began swearing that he did pray.
The Imam then said, “Since that is the case, leave her body and go back near their house. If you see that the husband does not go to the mosque for prayer, then enter his body.”
The Jinn agreed.
A few days later, the woman called the Imam to thank him. She said, “By Allah, he is now the one who opens the mosque door every day🤓🤓🤓. Sometimes, he is even the one who calls the Adhan what a mess🫣🫣.”
The Imam smiled and said, “There are many ways of commanding what is good and forbidding what is evil.”
The truth is that the whole story was a setup between the Imam and the woman, intended to make her husband start praying regularly.
What's your thoughts on this?
RUBUTUN ZAI YI ZAFI AMMA KU KARƁA DA HAƘURI...
Ina matasan da suke tsaka da fafutukar rayuwa amma suka tsunduma cikin:
1. Shaye-shaye
2. Caca (Betting) da neman kudin gaggawa
3. Bin matan banza (Zina)
4. Neman kuɗin haram ko damfara
5. Kallon batsa da Istimna'i
Ku yi haƙuri, ba wai ina yin wannan rubutun don in ci mutuncinku, in zage ku, in nuna gazawarku, ko don in nuna ni cikakken mutum ne da baya kuskure ba.
Ina yin wannan rubutun ne domin in fahimtar da ku wasu sirrika guda biyar (5) da duniya ta jima tana ɓoye muku... don haka ku ɗauke shi a matsayin wani saƙo mai matuƙar muhimmanci daga wani ɗan'uwanku wanda ya damu da damuwarku:
1. Ba Daɗi Kuke Ji Ba, Guduwa Kuke Yi daga Gaskiya: Duk waɗannan abubuwan da kuke yi ba jin daɗin rayuwa ba ne; zallan guduwa ne daga fuskantar ainihin matsalolinku. Shaye-shaye ko caca suna ba ka gajeriyar natsuwa na 'yan sa'o'i, amma idan ka dawo hayyacinka, talaucinka da matsalarka suna nan a inda ka bar su, har ma sun ƙara girma.
2. Karya Ƙarfin Gwiwar Ɗa Namiji:
Zina, kallon batsa, da istimna'i suna yi wa zuciyar ɗa namiji mummunan kisan gilla a ɓoye. Suna kashe maka kwarjini, su rage maka kaifin basira, sannan su sa ka riƙa kallon kanka a matsayin wanda bai da amfani. Namiji mai waɗannan ɗabi'un baya iya tsayawa gaban maza ya nemi na halak da karfin gwiwa.
3. Ɓatan Basira Da Kullewar hankali:
Duk lokacin da ka sa��a wa Allah ta hanyar neman haramun, ba wai kuɗi kake tarawa ba, rufe ƙofofin albarkarka kake yi. Za ka ga kana samun kuɗin amma baka san ta inda suke fita ba. Ƙarshe ka koma kuka kana cewa an yi maka asiri, alhalin asirinka ayyukanka.
4. Yaƙi Da Makomarka Da Iyalinka Na Gobe:
A daidai lokacin da kake ganin kanka a matsayin Wanda ya waye, a zahiri duniya kallon wawa take yi maka. Ranar da ka tashi neman auren mace ta gari don ka gina zuri'a mai kyau, zaka gane cewa babu mai hankalin da zai damƙa amanar 'yarsa a hannun mai shaye-shaye ko ɗan caca.
5. Tabbas Akwai Jarrabawa... Amma Akwai Mafita: Mun san rayuwa tana da zafi, talauci yana sa aikata abubhwa da yawa, kuma ƙuruciya tana da ruɗi. Tabbas jarrabawa ce babba, Amma mafita bata cikin saɓa wa Mahaliccinka. Ka tuna cewa Allah Yana karɓar tuba koda zunubanka sun cika sararin samaniya.
Abin da ake buƙata kawai shi ne ka yanke hukunci a yau, ka fuskanci matsalolinka na zahiri kamar namiji, kuma ka roƙi gafararSa.
Copied...✍️