ALHAMDULILLAH : Kasar Saudiyya ta fara gabatar da Sallar Tarawihi a manya masallatai biyu masu Alfarma, Makka da Madina, Allah ya nuna mana karshen Ramadan da Imani
YANZU-YANZU : Ana cigaba da zama Domin tantance kwamitin da zasu gabatar da taron Jam'iyyar APC Na kasa a ranar Asabar mai zuwa 26,
Shin wa kuke ganin zai zama shugaban Jam'iyyar APC na kasa ?
Ban taba Rasa wata kujera a Siyasa ba Tsawon Shekara (44) haka bazan Rasa kujerar shugabancin Jam'iyyar APC na kasa ba, Inji~ Abdullahi Adamu Daga Jihar Nasarawa,
Послання солідарності від вільного сирійського народу, який бореться проти злочинів Путіна, а Росія вітає та висловлює солідарність з українським народом