Manzo Allah s.a.w Yana cewa
ku tsayar da duk abinda kuke lokacin da ake Kiran sallah Koda kuwa karatun alqurani Mai girma ne domin duk mutumin da yake zance ko magana alokacin Kiran sallah to bazai Sami damar furta kalmar shahada ba a lokacin mutuwarsa.
Allah ya sa mu dace.